<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>from John Chetham's Psalmody, 1718, Hatch, Edwin (1835-1889)</author>
<title>Huro da Ruhunka, Cika Ni, Allahna LW202</title>
<lyrics>[V1]
 1) Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna,
 Domin abin da na ke yi ya zama nufinka.

[V2]
 2) Huro da wutarka, cika ni, Allahna,
 Har jikina ya tsarkake, in zama kamarka.

[V3]
 3) Cika ni, Allahna, da rai mai daurewa,
 Domin abin da na ke yi ya shaida zamanka.

[V4]
 4) Cika ni, Allahna, har ranar mutuwata,
 Ran da zan saki ruhuna, ya koma wurinka.</lyrics>
<hymn_number>202</hymn_number>
</song>